A yayin wani biki na kungiyar manema labarai masasa shinge a Landan. Dan Jimmy Lai, Sebastien yace mahaifin shi, wanda ke da ...
Shirin Manuniya na wannan mako ya duba maganar kudin aikin Hajji ne da kuma hauhawar farashin mai da tsadar rayuwa a Najeriya ...
Sanarwar da ofishin UNICEF na Najeriya ya fitar a jiya Alhamis tace asusun ya samar da rigakafin ne domin tabbatar da ...
Iran tace, ta gano gawar wani janar din sojin juyin juya halin da aka kashe tare da jagoran Hezbollah Sayyadi Hassan ...
Ya mika gudunmowar ne yayin ziyarar da ya kai kasuwar, inda ya bayyana jajensa ga ‘yan kasuwar da al’amarin ya shafa.
Bikin wanda ke gudana duk ranar 11 ga watan Oktoba an fara gudanar da shi ne tun cikin shekarar 2012 kuma yana maida hankali ...