Yanzu kocin Super Eagles Augustine Eguavoen zai dogara ne da ‘yan wasa irinsu Victor Boniface, Ademola Lookman, Taiwo Awoniyi ...
Iyalan pasinjojin da suka gamu da ajalin su a hadduran jirgin saman Boeing 737 Max biyu, sun halarci zaman babban kotun kasa ...
A yayin wani biki na kungiyar manema labarai masasa shinge a Landan. Dan Jimmy Lai, Sebastien yace mahaifin shi, wanda ke da ...
Iran tace, ta gano gawar wani janar din sojin juyin juya halin da aka kashe tare da jagoran Hezbollah Sayyadi Hassan ...
Ya mika gudunmowar ne yayin ziyarar da ya kai kasuwar, inda ya bayyana jajensa ga ‘yan kasuwar da al’amarin ya shafa.
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta bayyana cewa yanzu ta sahalewa dillalan mai su kulla cinikin fetur kai tsaye da matatar ...
Yayin da yake tabbatar da kai hare-haren, Sanata Ali Ndume yace 'yan ta'addar sun kuma kona motocin soja 2 a wani harin ...
Shirin Manuniya na wannan mako ya duba maganar kudin aikin Hajji ne da kuma hauhawar farashin mai da tsadar rayuwa a Najeriya ...
Bikin wanda ke gudana duk ranar 11 ga watan Oktoba an fara gudanar da shi ne tun cikin shekarar 2012 kuma yana maida hankali ...
Ana zarginsu da yada bayanan tada zaune tsaye da kulla makarkashiya da cin amanar kasa da ma bada gudumowa a yunkurin katse ...
Sanarwar da ofishin UNICEF na Najeriya ya fitar a jiya Alhamis tace asusun ya samar da rigakafin ne domin tabbatar da ...